Kisan kiyashin Zamfara na 2022

Infotaula d'esdevenimentKisan kiyashin Zamfara na 2022
Iri Kisan Kiyashi
Wuri Jihar Zamfara
Ƙasa Najeriya
Rikici Ƴan ƙungiyar fashi a Najeriya
Adadin waɗanda suka rasu 200

Kisan kiyashin Zamfara wanda ya faru daga ranar 4 zuwa 6 ga watan Janairun shekara ta 2022, 'yan bindiga sun kashe mutane sama da 200 a jihar Zamfara da ke Najeriya.[1] Wannan shi ne harin ta'addanci mafi muni a tarihin Najeriya na baya-bayan nan.[2]

  1. "At least 200 dead in bandit attacks in northwest Nigeria". Al Jazeera. Archived from the original on 9 January 2022. Retrieved 9 January 2022.
  2. Egbas, Jude (8 January 2022). "Terrorists kill more than 200 in Zamfara, Buhari fumes". Pulse Nigeria. Archived from the original on 9 January 2022. Retrieved 10 January 2022.

From Wikipedia, the free encyclopedia · View on Wikipedia

Developed by Tubidy